Buhari ya soke dakatarwar da Ministan Hasken Lantarki ya yi wa Shugabar Hukumar REA
Wannan umarni da Buhari ya bayar ya soke dakatarwar da Ministan Lantarki Sale Mamman ya yi wa Ogunbiyi.