A daina kallon ta’addancin Boko Haram a matsayin ‘jihadi’ – Buhari
Ya ce idan aka mika kai borin Boko Haram ya hau, to bukatar ‘yan ta’addar ta biya kenan.
Ya ce idan aka mika kai borin Boko Haram ya hau, to bukatar ‘yan ta’addar ta biya kenan.
Idan za a iya tunawa, cikin watan Oktoba na 2012, an yi mummunar ambaliya a jihohin Delta, Rivers, Anambra da ...
Ya kara da cewa babu wani dan Adam da ya taimaka masa ya zama gwamna, shi abin sa ikon Ubangiji ...
Majlisar kasa ta yi kira da a samar wa talaka magani kyauta
Mun kuma gano cewa tun daga ranar 26 ga watan Satumba damina zai dauke kafa a jihohin Sokoto
Za a yi wa yara miliyan 1.6 allura a jihohi uku na kasarnan
Alkali Ayia ya dage shari’ar zuwa ranar 26 ga watan Agusta.
Ortom ya kara jaddada cewa a killace shanu wuri daga ba tare da yawon kiwo ba, shi ne kawai mafita ...
Hukumar NAQS ta karyata zargin karbar kudade daga masu safarar kayan abinci
Zaben 2019 ya nuna cewa PPD ta samu karin jihohi, yayin da APC ta yi asarar jihohi.