Ba wanda ya isa ya sa mu soke ko mu sassauta dokar hana gararambar kiwon shanu – Gwamna Ortom
Ortom ya yi wannan ƙarin bayani a Makurɗi, lokacin da ya ke duba aikin yi wa Gidan Gwamnati kwaskwarima.
Ortom ya yi wannan ƙarin bayani a Makurɗi, lokacin da ya ke duba aikin yi wa Gidan Gwamnati kwaskwarima.
Daga nan sai Ortom ya ce Jihar Benuwai ba za ta bari a kafa mata rugage a bai wa makiyaya ...
Babbar Kotun Tarayya ta jaddada wa jihohin Najeriya karfin ikon fara amfani da dokar haramta kiwon shanu sakaka a jihohin ...
Ba tun yau ba, an yi ta artabu tsakanin manoman jihar da fulani makiyaya a dalilin rashin jituwa a tsakanin ...
Mahara sun yi garkuwa da wasu jami'an karban Haraji na jihar Benuwai a karamar Hukumar Vandeikya dake jihar.
Alamun wannan cuta sun hada da zazzabi, ciwon ciki, amai da bahaya da jini.
Ortom ya yi wannan kira a wurin taron cika shekara daya da sake kafa Ma'aikatar Kula Da Harkokin 'Yan Sanda.
Enenche ya ce rundunar ta yi nasarar ragargaza wadannan maharan ne bayan samun bayanan sirri na ayyukan su.
Attach ya ce sun kama wadannan mutane ne tun a ranar Talata a shataletalen AYA dake Asokoro.
Hukumar NCDC ta bayyana cewa an samu Karin mutane 8 da suka kamu da cutar coronavirus a Najeriya a ranar ...