Hyacinth Alia na APC ya lashe zaben gwamnan jihar Benuwai
Ya ce hukumar INEC ta tattara sakamakon wannan zabe daga kananan hukumomi 22 daga cikin 23 dake jihar.
Ya ce hukumar INEC ta tattara sakamakon wannan zabe daga kananan hukumomi 22 daga cikin 23 dake jihar.
Yayin da na ji bayanin sa a labarai, nan da nan sai na tura masa saƙon tes ta WhatsApp, nan ...
Shehu ya ce Ortom na son yin amfani da siyasa a lokacin da ƙasar nan ke fama da matsalar tsaro ...
'Yan bindiga wanda ake zargin makiyaya sun kashe mutum 6 a kauyukan Tse Ngojov da Tse Valem Yaweh dake karamar ...
Tun da aka kafa jihar dai ɗan ƙabilar Tiv ke mulki, ɗan ƙabilar Idoma bai taɓa yin gwamna a jihar ...
Ortom ya yi wannan ƙarin bayani a Makurɗi, lokacin da ya ke duba aikin yi wa Gidan Gwamnati kwaskwarima.
Daga nan sai Ortom ya ce Jihar Benuwai ba za ta bari a kafa mata rugage a bai wa makiyaya ...
Babbar Kotun Tarayya ta jaddada wa jihohin Najeriya karfin ikon fara amfani da dokar haramta kiwon shanu sakaka a jihohin ...
Ba tun yau ba, an yi ta artabu tsakanin manoman jihar da fulani makiyaya a dalilin rashin jituwa a tsakanin ...
Mahara sun yi garkuwa da wasu jami'an karban Haraji na jihar Benuwai a karamar Hukumar Vandeikya dake jihar.