Majalisar Ɗinkin Duniya ta damu ya yawaitar sansanin masu gudun hijira a Benuwai, Adamawa, Barno da Yobe
Aƙalla rahotanni sun tabbatar akwai masu gudun hijira fiye da miliyan 1 a sansanonin gudun hijira daban-daban a Jihar Benuwai.
Aƙalla rahotanni sun tabbatar akwai masu gudun hijira fiye da miliyan 1 a sansanonin gudun hijira daban-daban a Jihar Benuwai.
Hukumar lafiya ta duniya (WHO) ta sanar da samun karin mutane 25 masu dauke da cutar Korona a jihar Benue ...
Hakan kuwa ya biyo bayan wani ƙorafi da hanzari wanda Sanata Titus Zam, ɗan APC daga Benuwai ya gabatar, a ...
Shugaba Muhammadu ya yi tir da mummunan rikicin ƙabilancin da ya ɓarke a cikin wasu ƙabilu a Jihar Benuwai.
Ya ce hukumar INEC ta tattara sakamakon wannan zabe daga kananan hukumomi 22 daga cikin 23 dake jihar.
Yayin da na ji bayanin sa a labarai, nan da nan sai na tura masa saƙon tes ta WhatsApp, nan ...
Shehu ya ce Ortom na son yin amfani da siyasa a lokacin da ƙasar nan ke fama da matsalar tsaro ...
'Yan bindiga wanda ake zargin makiyaya sun kashe mutum 6 a kauyukan Tse Ngojov da Tse Valem Yaweh dake karamar ...
Tun da aka kafa jihar dai ɗan ƙabilar Tiv ke mulki, ɗan ƙabilar Idoma bai taɓa yin gwamna a jihar ...
Ortom ya yi wannan ƙarin bayani a Makurɗi, lokacin da ya ke duba aikin yi wa Gidan Gwamnati kwaskwarima.