Ambaliya: Ya kamata ayi wa Buhari Uzuri na rashin zuwan sa Benue – Gwamna Ortom
‘‘Nan da nan shugaban kasa ya aiko da ababen tallafi domin mutanen wanda shi shugaban hukumar NEMA ya kawo washe ...
‘‘Nan da nan shugaban kasa ya aiko da ababen tallafi domin mutanen wanda shi shugaban hukumar NEMA ya kawo washe ...
Maihaja ya ce an turo motoci dankare da kayan tallafin abinci ga wadanda wancan mummunar ambaliya ya kassara.
Buhari ya ce gwamnati za ta kirkiro hanyoyi da mutane domin gujewa sake faruwar haka.
iyalai 99,427 ne suka rasa muhallansu sanadiyyar wannan rikici inda hakan yasa akayi hasarar dokiyoyi masu yawa.
Kwaghbe Ajia ta ce kafin yarinyar ta dawo daga aiken matan sun gudu da 'yar.
Sanata Abubakar Danladi zai maida Albashin da aka biya a tsawon zamansa a majalisar.
Dole duk makiyayin da yake shirin zama a Benue ya bi doka.
Gwamnatin tace yin hakan zai rage rikici dake aukuwa tsakanin manoma da makiyaya a jihar.
An bizine Ochai jiya juma’a.