Sanatoci da masu zanga-zanga sun raka Dino Melaye kotu byAshafa Murnai March 1, 2018 Cikin sanatocin da suka raka shi kotu, har da Sanata Ben- Murray Bruce daga jihar Bayelsa.