Ƙungiya ta yi wa Majalisar Dattawa zanga-zangar neman a cire Minista Matawalle
Matawalle shi ne tsohon Gwamnan Jihar Zamfara wanda Gwamna na yanzu Dauda Lawal ya kayar a zaɓen 2023.
Matawalle shi ne tsohon Gwamnan Jihar Zamfara wanda Gwamna na yanzu Dauda Lawal ya kayar a zaɓen 2023.
Matawalle ya fito da dokokin da sai namijin kwarai ne zai iya fito da su a karkashin gwamnatin siyasa.