KORONA: Shugaban Majalisar Dattawa ya caccaki Babba da Karamin Ministan Lafiya kan rashin halartar su Taron Daƙile Korona
Ehanire da Ƙaramin Ministan Lafiya Olorunnimbe Mamora da Babban Sakataren Ma'aikatar Lafiya duk ba su halarci taron ba.
Ehanire da Ƙaramin Ministan Lafiya Olorunnimbe Mamora da Babban Sakataren Ma'aikatar Lafiya duk ba su halarci taron ba.
Dan wasan Barcelona, Umtiti ne ta jefa wa Belgium kwallo dayan da ya makale har karshen wasa.
A gasar cin Kofin Duniya na shekarar 2018, babu wata kasar Afrika da ta taka rawar da ta kai ta ...
A wasan farko da aka buga da yammacin Juma'a, kasar Faransa ta doke Urugay da ci biyu babu ko daya.