YUNƘURIN CIRE ƘODA: Dalilin da ya sa Mai Shari’a ya yi wa Beatrice matar Ekweremadu sassaucin ɗaurin shekaru 4 da wata 6 a kurkuku
Beatrice, kotu ta gamsu da cewa babu hannun ki wajen ƙullalliyar nemo yaron da aka yi niyyar cirar ƙodar ki ...