Zamfara ta kirkiro sabbin masarautu byMohammed Lere May 22, 2019 0 A yanzu dai Jihar Zamfara ta na da Manyan sarakuna har 18 kenan a kananan hukumomi 14 da suke jihar.