Shugabannin Hukumar NSITF da Buhari ya tsige, za su amayar da naira miliyan 181, cikin su har da Jasper Azuatalam
Shugaba Muhammadu Buhari ya tsige shugabannin Hukumar NSTIF tun daga Manajan Darakta, Bayo Somefun da sauran wasu manyan jami'ai 12.