RUWA BA TSARAR KWANDO BANE: Obasanjon me, Ko kansila ba zai iya sa wa a gaba ya ci zabe ba, ba dai Peter Obi ba, a zuba a gani – Tinubu
Kakakin Kamfen din dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Bola Tinubu, Bayo Onanuga ya yi fatali da zabin Peter ...