Cikin Ministoci Ya Duri Ruwa: Tinubu ya ayyana shirin yi musu garambawul, wasu za a yi sallama da su wasu a sauya musu ma’aikatu
Shugaban kasa ya bayyana muradin sa na yin garambawul a majalisar ministocinsa da wasu jami'an gwamnati kuma lallai zai yi.