DAMBARWAR MASARAUTAR KANO: Kotun Tarayya a Kano ta ɗage sauraren ƙara zuwa ranar 13 ga Yuni
Jami’an tsaron sun kuma hana kowa shiga harabar kotun, sai iya waɗanda suke da hurumi a shari’ar da 'yan jarida.
Jami’an tsaron sun kuma hana kowa shiga harabar kotun, sai iya waɗanda suke da hurumi a shari’ar da 'yan jarida.
Mataimakin Gwamnan Jihar Kano, Aminu Abdulsalam ya nemi afuwar Mashawarcin Shugaban Ƙasa kan Harkokin Tsaro, Nuhu Ribadu, bayan ya zarge ...
A ranar Juma’a ne gwamnatin jihar Kano ta gudanar da daurin auren maza da mata 3,600 a fadin kananan hukumomin ...
Wasu daga cikin malaman mu na da yaya a jami'ar, saboda haka muka tsara yadda za su amshi rancen kudin ...
A don hakane ma ya yabawa Sarina bisa samar da wannan jami'a, yana mai cewa hakan zai cigaba da habbaka ...
Bayero wanda kawun sarki ne, ya bayyana wannan sanarwa ce a ranar Asabar, yayin da ya ke magana da wasu ...
Idan ba a manta ba kotu a Kaduna ta yanke hukuncin shari'ar Elzakzaky da ake ta kai komo akai shekaru ...
Kakakin rundunar 'yan sandan Kano Abdullahi Kiyawa ya sanar da hatsarin mota da sarkin Kano Aminu Ado Bayero yayi a ...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin sarkin musulmi Sultan Sa'ad Abubakar, Ooni na Ife, Adeyeye Ogunwusi da wasu ...
Jaridar Daily Trust ta ruwaito haka bayan tabbatar mata da aukuwar abin da Shamsuddeen Umar ya yi.