LIVERPOOL vs BAYERN MUNICH: Giwayen Ingila sun kori dawakan Jamus zuwa gida
Mane ya ci biyu, Dijik ya ci daya, yayin da Bayern din ta yi sa’ar rage haushi, inda ta jefa ...
Mane ya ci biyu, Dijik ya ci daya, yayin da Bayern din ta yi sa’ar rage haushi, inda ta jefa ...
A wasa ta biyu kuma Real Madrid ta doke Napoli na kasar Italiya da ci 3 da 1.