KWALARA: Mutum 973 sun kamu, 17 sun mutu a Najeriya
Sani ya ce an gano wadannan mutane ne a dalilin gwajin jinin mutum 514 da aka yi ranar 8 ga ...
Sani ya ce an gano wadannan mutane ne a dalilin gwajin jinin mutum 514 da aka yi ranar 8 ga ...
Adamu ya ce binciken asiri ya nuna an shirya zanga-zangar #EndSARS ce hususan don a kawar da Shugaba Buhari daga ...
Tuni dai ya kammala wa'adin sa har ya dawo Najeriya, bayan Birtaniya ta kwace kudaden a hannun sa.
Hukumar zaben na magana ne a kan soke zaben gwamnan Bayelsa da kotu ta yi a ranar Litinin, zaben da ...
Idan ba a manta ba kasar Amurka a ranar Alhamis ta shaida cewa kungiyar A-Qidah na kutsuwa cikin Najeriya, ya ...
Yanzu mutum 13,873 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 4,351 sun warke, 382 sun rasu.
A jihar Bayelsa kuma gwamna Douye Diri, ya ce gwamnati ta saussauta dokar ne domin mutane a shigo da abinci ...
Wannan rokon ne ita Kotun Koli ta yi fatali da shi a yanzu.
Cikin gidajen da aka har da wani sashen hedikwatar jam'iyyar PDP a jihar.
An yi zaben a ranar 16 Ga Nuwamba, 2019, tare da na jihar Kogi.