Zarcewar Buhari shine mafita ga kabilar ‘Yarbawa a kasar nan – Osinbajo byAshafa Murnai December 23, 2018 Ya ce idan Buhari ya yin nasara a 2019 zuwa 2023 Bayarabe ne zai yi shugabanci.