Watanni Takwas kenan ana tafka shari’a akan wata Zabuwa tsakanin magidanta biyu a jihar Kano byMohammed Lere April 24, 2017 Ita dai wannan Zabuwar anyi siyo ta akan naira 1,300.