Sarkin Katagum ya karrama gwamnan jihar Bauchi da sarautan Bauran Katagum
Gwamnan kuma ya yi godiya ga sarkin Katagum da nuna farincikinsa akan wannan karramawa da masarutar tayi masa.