Hukumar Hisbah ta cafke saurayin da ya fallasa bidiyon fasikancin da ya yi da tsohuwar budurwarsa dake shirin aure
Kwamandan kungiyar Adamu Kasarawa ya bayyana haka a hira da yayi da BBC Hausa.
Kwamandan kungiyar Adamu Kasarawa ya bayyana haka a hira da yayi da BBC Hausa.
Maharan sun far wa kauyukan ne bisa Babura sannan sun saci shannu da dama bayan kashe mutane 10 da suka ...
Da yawa na cewa ta fito ta kare kanta, a gaggauta bincken ta kuma a yi waje rod da ita.
Jami’an gwamnati da dama da suka je wurin sun ce za a kai musu daukin gaggawa.
Ta kuma ce a bar fasfo na Dasuki a kotun ta.