BAUCHI: Ƴan sanda sun kama makiyayin da ya guntule wa manomi hannu bayan ya yi masa ta’adi a gona
An garzaya da manomin zuwa Asibitin Koyarwa na Abubakar Tafawa Balewa (ATBUTH) Bauchi, inda a halin yanzu yake jinya.
An garzaya da manomin zuwa Asibitin Koyarwa na Abubakar Tafawa Balewa (ATBUTH) Bauchi, inda a halin yanzu yake jinya.
Mohammed ya ce daga Janairu 2023 zuwa yanzu hukumar ta yi wa mutum 58 gwajin cutar daga cikin mutanen da ...
Akalla mutum bakwai ne ‘yan bindiga suka kashe a kauyen Kaja dake karamar hukumar Ningi a jihar Bauchi ranar Talata.
Makanikan motoci a jihar Bauchi sun koka da yadda masu motoci suka daina kawo motocin su gyara, tun bayan da ...
Gidado ya ce gwamnan ya raba wa mahajjatan wannan kudi ne yayi da ya kai ziyara masaukin yan asalin jihar ...
Da suka shiga kauyen sai suka nufi didan hakimin suna ta ɓarin wuta da bindigogin su. Da ga nan ne ...
A ranar 15 ga Afrilun 2023 da misalin karfe 7 na yamma rundunar ‘yan sanda ta samu labarin rikicin da ...
Baturen Zaɓe na Hukumar INEC da ke Kano ya bayyana Abba Kabiru Yusuf na NNPP Zaɓaɓɓen Gwamnan Kano.
Ya ce zaratan mayaƙan sun kafsa da runduna Gwamna Bala, kuma gwamnan ya gane cewa sun fi ƙarfin sa, sun ...
Tsohon kakakin majalisar Tarayya, Yakubu Dogara ya ja zugan ƴan APC tare da tawagar ɗan takarar gwamnan jihar Abubakar Sadique