An soke rakumi domin murnan dawowar Buhari a garin Bauchi
Gwallaga ya kuma soke rakumi sannan ya bada sadakar naman ga mutane domin ci gaba da yi wa Buhari addu’ar ...
Gwallaga ya kuma soke rakumi sannan ya bada sadakar naman ga mutane domin ci gaba da yi wa Buhari addu’ar ...
Matasa a garin Bauchi suna nuna farincikinsu
Gwamna Abubakar da tawogan sa sun duba wuraren da ake gudanar da wannan aikine a makon da ya gabata.
Majalisa ta tabbatar baka cancanci shugabanci ba,
Dakatar wan ta fara aiki ne nan take.
An gudanar da taron addu'an ne a babban filin idi da ke jihar.
Gwamnan kuma ya yi godiya ga sarkin Katagum da nuna farincikinsa akan wannan karramawa da masarutar tayi masa.
Yace Jihar Katsina na da Almajirai 16 cikinsu sannan Kaduna na da 14.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya roki mutanen jihar Bauchi da suyi hakuri da rashin halartasa garin Bauchi. https://youtu.be/tL8MTSZkmGs
Rahoton kwamitin da gwamnan Jihar BAUCHI Mohammed Abubakar ya nada domin binciken sama da fadi da kudaden jihar da tsohon ...