Ƴan ta’adda sun kashe mutum biyar, sun sace 24, sun kona kasuwa sukutum da gidaje masu yawa a Katsina
Ya ce zuwan ’yan banga ne ya kawo karshen kashe-kashen da ake yi, yana mai cewa zai iya yin muni.
Ya ce zuwan ’yan banga ne ya kawo karshen kashe-kashen da ake yi, yana mai cewa zai iya yin muni.
Sun yi amfani da lambar wayar ɗaya daga cikin waɗanda suka yi garkuwa da su, inda suka kira iyalan sa, ...
Kai, lamarin fa ya yi muni sosai, saboda 'yan ta'addar sun ajiye baburan su can nesa da sansanin mu, sannan ...
An tabbatar da cewa an ga irin su a yankunan Tsaskiya, Runka, Gora, Labo da wasu ƙauyuka na cikin ƙananan ...
Wani malamin isamiya a garin ya ce yana hanyarsa na shiga garin ne ya ji karar harbin bindiga daga garin.
Akalla mutum 13 ne 'yan bindiga suka kashe a harin da suka kai garin Batsari jihar Katsina ranar Talata da ...
Babban mai ba gwamnan Katsina Aminu Bello Masari shawara akan Karkokin tsaro, Ibrahim Katsina ya bayyana cewa gwamnatin Katsina
Gwamna Aminu Masari na Jihar Katsina ne ya bayyana cewa Gwamnatin Katsina ta karɓi kuɗin har naira biliyan 6 25
Akalla mutum 15 ne mahara suka kashe a kauyen Ruma dake karamar hukumar Batsari a jihar Katsina ranar Litini.
Buhari ya ce zaman su a wadannan wurare na tada da masa hankali matuka