RAHOTON MUSAMMAN: Yadda Boko Haram suka yi shigar ’yan sanda a farmakin kashe sojoji takwas
Majiya daga cikin sojoji ta ce sai da aka shafe minti 30 ana bude wuta.
Majiya daga cikin sojoji ta ce sai da aka shafe minti 30 ana bude wuta.
Bayan sanar wa rundunar sojin Najeriya haka nan take ta tashi dakaru domin su kai dauki wannan sansani.
Wannan artabu dai sojojin Bataliya ta 22 ce da ke karkashin shirin Operation Lafiya Dole