Tsohon Shugaban NNPC, Maikanti Baru ya rasu
Shugaba Muhammadu Buhari ne ya nada shi a cikin 2016. Cikin 2019 kuma aka cire shi, aka nada Mele Kyari ...
Shugaba Muhammadu Buhari ne ya nada shi a cikin 2016. Cikin 2019 kuma aka cire shi, aka nada Mele Kyari ...
Yadda Gwmanatin Buhari ta karkatar da naira biliyan 378 ta rike biyan kudin tallafin mai a boye
A baya dai NNPC ya sha cewa lita daya ta main a kama mata naira 171 ne.
Marafa ya umarci Kachikwu kada ya masa tambayoyin, yayin da nan take ya yi shiru bai amsa su ba.
Kwangilar dai ta kunshi har da aikin dasa bututun gas da za a yi na hadin-guiwa, da ya tashi daga ...
“ Duk abin da muka yi ya shafi tantance wasu kamfanoni ne da za suyi aikin shige da ficen mai.
A lokacin da Buhari ya sa hannu kan wadannan kwangiloli na makudan kudade dai, Osinbajo ne Mukaddashin Shugaban Kasa.
irin haka ta faru tsakanin Ministan Shari’a Abubakar Malami da Shugaban EFCC, Ibrahim Magu.