Buhari, APC sun yi watsi dani duk da muhimmiyar rawar da na taka – Atiku Abubakar
“ Bari in gaya muku gaskiya, ni dan jam’iyyar APC ne, tare da ni akayi komai domin samun nasara a ...
“ Bari in gaya muku gaskiya, ni dan jam’iyyar APC ne, tare da ni akayi komai domin samun nasara a ...
Baba kura ya ce dole ya ta shi daga sansanin.
Har yanzu dai sojin Najeriya bata ce komai ba akan harin.
“Yayin da sojoji su ka nemi kutsawa a cikin gidan, sai masu gadi su ka yi wuf, su ka garkame ...
Ya ce gwamnatin jihar ta ce za ta ci gaba da biyan kudin makarantan yaran.
Hukumar NCDC ta gano hakan ne bayan ta gudanar da gwajin cutar kan mutane a kananan hukumomi 10 wanda ta ...
Garin Dikwa dai yana kilomita 80 ne daga cikin garin Maiduguri.
Tun cikin 2009 ne sojoji ke faman yaki da Boko Haram, a lokacin da ‘yan kungiyar su ka fara sunkuru.
Buratai ya fadi haka ne a wata sako da ya fitar wanda kakakin rundunar soji Janar Sani Usman ya saka ...
Akalla mutane takwas ne su ka rasa rayukan su a ranar Litinin din nan.