Ali Ndume ya sami kasaitacciyar tarba a Barno ta Kudu byMohammed Lere April 17, 2017 Ndume ya shaida wa magoya bayansa ainihin dalilan da ya sa aka dakatar dashi a majalisar.