An saki wakilin PREMIUM TIMES, Samuel Ogundipe
Alkalin kotun Abdulwahab Mohammed ya amince a ba da belin Samuel kan naira 500,000 da wani mazaunin kusa da kotun.
Alkalin kotun Abdulwahab Mohammed ya amince a ba da belin Samuel kan naira 500,000 da wani mazaunin kusa da kotun.
Tilas sai bangarorin biyu sun cire son kai, sun sa kishin kasa a farkon komai.
Bala Ciroma ne ya bayyana haka a yayin da ya ke wa manema labarai jiya Litinin a Abuja.
Gwamnati ta kama kwalaben Kodin na miliyoyin naira.
Usman ya sanar da haka ne a garin Lafia.
Minista Lai yace ai babu wani abu da zai iya kara cewa, domin Hukumar NYSC ta rigaya ta yi magana.
An kakkabe Boko Haram din ne da cikin dazukan Damboa da Bama, cikin jihar Barno.
Haka kakakin ‘yan sandan Filato, Terna Tyopev ya bayyana.
Masu dan tabuwar hankali ne suka fi shan taba sigari.
Onyema ya sanar da haka ne ranar Lahadi a Maduguri.