Kotu ta bada belin matar da ta kwarara wa makwabciyar ta ruwan barkonu a Abuja
Ya ce bisa ga abinda suka ji Mary ta aikata haka ne saboda tana zargin Janet na gulmanta da ‘yarta.