INEC ta dauki nakasassu 81 aikin zabe a Jihar Kogi byAshafa Murnai October 17, 2019 0 Za a gudanar da zaben gwamna a jihohin Kogi da Bayelsa a ranakun 16 Ga Nuwamba.