Budurwa ta hada baki da saurayinta ya sace ta don iyalenta su biya kudin fansa
Ita yarinyar ne ta hada baki da saurayinta domin aikata wannan mummunar aiki.
Ita yarinyar ne ta hada baki da saurayinta domin aikata wannan mummunar aiki.
an sace shi ne tare da iyalin sa a ranar Labara a lokacin da ya ke tafiya a cikin mota ...
Kakakin Sojoji Sani Usman ne ya bayyyana haka a yau Laraba. Ya ce sojoji sun samu nasarar ceto shanu 269 ...
Ya ce sun rasa jami'in dan sanda a gwabzawan sannan sun kamo barayi 31.
Matasan masu suna Ali Shehu da Saifullahi Lawan mazauna unguwan Hotoro ne dake jihar Kano.
Sai dai kakakin ‘yan sandan bai yi wani bayani ko an biya diyya ba.
Barayin sun tare amaren ne a hanyarsu na zuwa garin Okene.
An sace Hussaini Akwanga a gonar sa ne dake kilomita 46 daga garin Lafiya.
Wadannan sune ke yin garkuwa da mutane a titin Kaduna Zuwa Abuja.
Bayan haka ya gana na gwamnan kaduna Nasir El-Rufai a gidan Sir Kashim Ibrahim, a Kaduna.