Dalibin jami’a ya saci motar makwabta, ya bugar da ita N120,000
Okunuga, mai shekaru 21 da haihuwa, an gurfanar da shi ne a Kotun Majistare ta Ikeja, Lagos a yau Alhamis.
Okunuga, mai shekaru 21 da haihuwa, an gurfanar da shi ne a Kotun Majistare ta Ikeja, Lagos a yau Alhamis.
Barawon ya naushi matar a ciki.
Sule dan jam'iyyar PDP ne, kuma tsohon gwamna, kuma tsohon minista.
Farautar Maina ta zo ne bayan sanarwar da ta fito daga Fadar Shugaban Kasa inda ya bayar da umarnin a ...
An kiyasta wannan gida zai kai dala milyan 2.
SARS a jihar sun kama wasu barayin da suka shahara wajen Satan katin ATM din mutane.
Evans ya yi kaurin suna wajen sace hamsahakan masu kudi ya na yin garkuwa da su, ya na karbar makudan ...
Wanda ake zargin dai matashi da ke cikin shekarar karatu ta biyu a Jami’ar Fatakwal.