Simon Mwadkwon ya zama shugaban marasa rinjaye na majalisar Dattawa, kujerar da Tambuwal ya kasa ya tsare ya na nema
An zabi Oyewunmi Olalere daga jihar Osun a matsayin mataimakin shugaban marasa rinjaye, sai kuma Darlington Nwokeocha daga jihar Abia