YA GAMA ‘AIKIN GAMA: Garo, kwamishinan da ya kyekketa ƙuri’un zaɓen gwamnan Kano a 2019 ya sauka, zai fito takarar gwamna
Akwai aiki a gaban Garo, domin cikin waɗanda zai kara da su a zaɓen fidda-gwani, har da Sanata Barau Jibrin
Akwai aiki a gaban Garo, domin cikin waɗanda zai kara da su a zaɓen fidda-gwani, har da Sanata Barau Jibrin
Laila Buhari ta zo ta biyu da kuri’u 3,004 sai kuma Sulaiman Halilu da ya zo na uku da kuri’u ...
Hanyar Kano ita ce kadai hanyar da mu ke bi idan za mu je ganin gida a Bauchi.