Gwamnatin Buhari ta ƙara ɗirka haraji kan barasa, giya da ‘wine’
Haka kuma an ƙara haraji kan kowane karan taba sigari na kowace irin tabar da ake sha hayaƙi na tashi.
Haka kuma an ƙara haraji kan kowane karan taba sigari na kowace irin tabar da ake sha hayaƙi na tashi.
Wata gobara da ta tashi daga cikin jeji ta zagaya har cikin katafariyar masana’antar sarrafa barasa
An kori dan sandan da aka kama ya yi mankas a wurin aiki
'Yan bindiga sun harbe ‘yan sandan mobal biyu da farar hula daya a Kaduna
An sa wa dokar hannu ne biyo bayan rahoton da majalisar ta fitar jiya Laraba.
sashi na 381 da 382 ya haramta mutum ya sha barasa ya buga na babu gaira babu dalili.