Gwamnatin Kaduna za ta tsaurara matakan hana talla, almajirci da bara a titunan jihar
Adekeye ya ce gwamnati na yi wa mutanen jihar tunin cewa akwai dokokin da ta saka domin kare hakin yara
Adekeye ya ce gwamnati na yi wa mutanen jihar tunin cewa akwai dokokin da ta saka domin kare hakin yara
Haka wani zai ji tausayin su, ya dauki wanda ya rage, ya mika musu. Wani kuma haushi zai kama shi, ...
A ganin wasu da an kawar da almajirai, ko kuma dai kai-tsaye na ce mabarata a kan titi, to shikenan ...
Khalil ya ce akwai matakai da ya kamata gwamnati ta dauka kafin ta hana barace-barace a kan titi.
Sarkin Kano Muhammadu Sanusi ll, ya nemi mabarata su rabu da sauran jama'a, su maida hankali wajen yin barace-baracen su ...
Ta ce lokaci ya yi da almajirai za su zauna wuri daya su nemi ilmi domin akasari ya na na ...
Duk inda kabi a manyan garuruwan Adamawa zaka gansu kamar kiyashi suna barce-barace.
Wata mabaraciya mai suna Batula ta ce duk da hanin idan ta matsu takan fito tayi baran na dan wani ...
Mayar da mafi yawan mutanen da muka dauke daga titunan Abuja zuwa garuruwansu.
" Musulunci ya na kira ne ga mutane da su tashi su nemi na kansu