Bankin Duniya ya shawarci Najeriya ta cire tallafin mai, ta sauya tsarin canjin kuɗaɗen waje
Bankin Duniya ya shawarci Najeriya ta cire tallafin fetur kuma ta sake tsarin canji da musayar kuɗaɗen ƙasashen waje
Bankin Duniya ya shawarci Najeriya ta cire tallafin fetur kuma ta sake tsarin canji da musayar kuɗaɗen ƙasashen waje
Shugaban Kwamitin Majalisar Dattawa kan Harkokin Kuɗaɗe, Sanata Afrika Olamilekan ne ya bayyana haka a Abuja.
Daraktan Bankin Duniya mai Kula da Najeriya, Shulbham Chsudhuri, ya ce yayin da Najeriya ke ta ƙoƙarin daƙile korona zango ...
Bankin ya ba kowacce jiha naira miliyan 100 domin rage radadin Korona a jihohin su.
Gwammatin Tarayyà ta bayyana cewa nan nan ba da dadewa ba za ta fara sayar da gidaje a fadin kasar ...
Kudin dai an ce idan aka ciwo bashin, za a yi aikin inganta wutar lantarki ne da su.
Najeriya, Afghanistan da Pakistan na daga cikin kasashen duniyan da suke fama da cutar a duniya.
Gombe ta karbo bashin Naira biliyan 3.4 daga babbar bankin duniya
Wadannan Kamfanoni da Mutane ba za susaka hannu a duk wata kwangila ko aikace-aikace da wadannan bankuna ne za su ...
An gudanar da taron ne a Birnin Washington DC na Amurka.