Bankin Zenith ya kama hanyar cin ribar Naira tiriliyan 1 cikin 2024
Wannan ya na zuwa ne daidai lokacin da Bankin Jaiz ke gaganiyar haɗa ƙarfin jarin kuɗaɗen hada-hada zuwa Naira biliyan ...
Wannan ya na zuwa ne daidai lokacin da Bankin Jaiz ke gaganiyar haɗa ƙarfin jarin kuɗaɗen hada-hada zuwa Naira biliyan ...
"To mu na son sanin takamaimen adadin lamunin da CBN ta bai wa gwamnatin da ta shuɗe. Muna son sanin ...
A matsayin wani ɓangare na samar da amintaka a tsakanin 'yan Nijeriya, za a ci gaba da yaƙin nan kan ...
Majalisar Tarayya ta ce Babban Bankin Najeriya, CBN ya gaggauta tsayar da tsarin tilasta wa kwastomomi bayyana wa banki shafin ...
“An soke lasisin su ne saboda rashin kiyaye sharuddan da CBN ya bada bisa ga sashe na biyar na dokar ...
Ya ce babban maƙasudin tsarin shi ne a bunƙasa masana'antu na nan gida su daina dogaro da kayan da ake ...
Hakan na nufin ana tafiyar ci gaban mai ginin rijiya, ya na dannawa ƙasa, shi kuma ya na cewa gaba ...
A wannan mawuyacin hali da ake ciki, Babban Bankin Najeriya CBN wanda shi ne ya haifar da wannan jangwangwama ya ...
CBN ya buga wannan sabon farashi a shafin sa na Twitter, a ranar Litinin, inda ya kankare rubutaccen farashin naira ...
Farkon wannan makon ne PREMUM TIMES HAUSA ta buga labarin cewa yunwa ta darkako Arewacin Najeriya da wasu kasashe 20.