Neman abinci da magani ne ya sa Boko Haram suka kawo farmaki kauyen Kuda-kaya – Mazauna Garin byAisha Yusufu June 12, 2017 0 Magani da abinci ne ya sa suka shigo kauyen.