MATSALAR TSARO A KATSINA: Yadda Ƴan bindiga suka sace yara da mata masu goyo, bayan sun banka wa gidajen su wuta a yankin Malumfashi
A daidai lokacin da wasu gwamnonin Arewa 10, ciki har da Dikko Raɗɗa na Jihar Katsina ke shirin rankayawa Amurka ...