HAJJI 2018: An fara jigilar maniyyata
An fara ne mako guda cur da fara aikin Hajji din a Saudi Arabiya.
An fara ne mako guda cur da fara aikin Hajji din a Saudi Arabiya.
A jihar Kaduna kuwa tuni hukumar ta bayyana kudin aikin a bana.
Ranar Alhamis ne Alhazai zasu hau arfa, sannan Juma'a kuma Babban sallah.