Sarki Ahmed Bamalli na Zazzau ya dakatar da hakimai hudu
Mai Martaba Sarkin Zazzau Ahmed Bamalli ya dakatar da hakimai huɗu na Masarautar Zazzau daga muƙamansu saboda karya dokar masarautar.
Mai Martaba Sarkin Zazzau Ahmed Bamalli ya dakatar da hakimai huɗu na Masarautar Zazzau daga muƙamansu saboda karya dokar masarautar.
Idan ba a manta ba wannan kujera ce sarki Ahmadu yake bisa kai har zuwa lokacin da gwannan Nasir El-Rufai ...
Kuma Ambasada Ahmad ɗa ne ga Alhaji Nuhu Bamalli tsohon Magajin Garin Zazzau, kuma tsohon minista a Najeriya.
Mutane sun yi cincirindo a fadar suna zuwan isowar sabon sarki.
Magajin Gari Ahmed Bamalli, Ɗan marigayi magajin garin Zazzau Nuhu Bamalli ne.
Daliban sun fito babban titin dake zagaye da makarantar dauke da kwalaye sannan suka garkame kofofin shiga.