Ba gaskiya cewa wai an dasa bamabamai a Abuja – Rundunar Ƴan sanda
Sai dai kuma daga baya, gwamnatin Najeriya ta fidda sanarwar cewa jami'an tsaro na ci gaba da bincike da kuma ...
Sai dai kuma daga baya, gwamnatin Najeriya ta fidda sanarwar cewa jami'an tsaro na ci gaba da bincike da kuma ...
An yi haka da tunanin cewa shi ne kadai hanyar da za a iya kawo karshen munanan hare-hare.
Akalla mutane takwas ne su ka rasa rayukan su a ranar Litinin din nan.