Gwamnatin Barno da bankin masana’antu za su tallafawa masu kananan sana’o’I a jihar
Babagana Zullum da shugaban sashen tallafa wa kananan masana’antu na bankin Shekarau Umar suka saka hannu a takardan yarjejeniyar.
Babagana Zullum da shugaban sashen tallafa wa kananan masana’antu na bankin Shekarau Umar suka saka hannu a takardan yarjejeniyar.
El-Kanemi ya ce yin haka zai rage ayyukan batagari da 'yan iska dake tattaruwa a wannan wurare.
Kwaya-Bura yace gwamnati za ta gina makarantar koyon aikin likita domin samar da isassun ma’aikata a asibitocin dake jihar.
Har yanzu dai jami’an tsaro basu ce komai ba game da wannan al'amari.
Daliban Chibok shida kadai ne aka gani a Sambisa
Dakurun sojin Najeriya sun fatattaki Boko Haram a hanyar Maiduguri zuwa Bama
Ya ce sojojin ne ma suka kashe mahara har 22. Haka ya shaida wa manema labarai a dakin taron sojoji.
Kananan hukumomin da gidauniyar VSF za ta gyara sun hada da Gwoza, Mobba da Ngala a jihar Barno.
Wannan hari ya auku ne a garin Bama da misalin karfe 5 na safe.
Sun rubuta wa Shugaban Kasa wasikar ce a karkashin wata kungiya da suka kira “Knifa Movement.’