Naira 5,000 ake biya na duk kai harin bam daya na na shirya -Inji dan Boko Haram
“Bayan harin ya yi nasara ne, sai a zo a ba ni naira dubu biyar.
“Bayan harin ya yi nasara ne, sai a zo a ba ni naira dubu biyar.
Bam ya tashi da wasu yara a garin Mubi jihar Adamawa
Atiku ya kai ziyarar jaje, da duba wadanda suke kwance a asibiti ne domin duba su da basu tallafi.
Wani yaro ne ya tada bam din da ke daure a jikinsa a masallacin a Mubi.
An kai wadanda suka ji raunuka asibiti.
Mutane biyar suka rasa rayukan su a harin.
Daya ta tada nata bam dinne a wurin masu sai da waya, dayan Kuma a wajen 'yan kaji.
Bam din ya tashi ne bayan mawakiya Ariana Grande, ta gama nata rawar.
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Damian Chukwu ne ya sanar da hakan wa manema labarai a garin Maiduguri.
Da shi da wadansu 'yan uwansa biyu suka mutu nan take.