Ballon d’ Or: Messi ya yi wa Ronaldo, Van Dijk kifa daya kwala, shine Sarkin kwallon Kafa
Messi ya lashe kyautar a shekarar 2009 da 2010 da 2011 da 2012 da kuma 2015.
Messi ya lashe kyautar a shekarar 2009 da 2010 da 2011 da 2012 da kuma 2015.
Wannan shekarar ce ta 13 da Messi ke buga kwallo a kungiyar Barcelona.