Mahara sun kashe mutane biyar a jihar Adamawa – ‘Yan sanda. byAisha Yusufu October 16, 2018 0 A dalilin wannan harin mutane biyar sun rasa rayukan su sannan hudu sun ji raunuka.