GWAMNA BALA: Baya ga baiwa kamfanin sa kwangilar biliyoyin naira, Wasu motocin sau biyu aka bada kwangilar siyo su da gangar
Sannan kuma ita wannan kamfani wani aminin gwamna Bala, Abdullahi Yari ne ke rike da ita.
Sannan kuma ita wannan kamfani wani aminin gwamna Bala, Abdullahi Yari ne ke rike da ita.
Daga nan ya yi alwashin ci gaba da jagoranci mai adalci, gaskiya, daidaito da mutunta al’umma a jihar Bauchi.
A yau Juma'a kuma aka daura a auren a masallacin Alfurqan dake Kano.
Aisha wadda ta yi jawabi a wannan taro ta bayyana cewa ita kanta daga baya ne ta yi karatu.
Wadannan kauyuka kuwa sun hada da Tipchi, Deru, Sabon Gari, Tudun Wada da Barawo duk a gundumar Burra.
Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed ya koka kan yadda ma'aikatan boge suke zame wa gwamnatin jihar Bauchi kashin kifi a ...
APC da dan takarar ta, tsohon gwamna, Mohammed Abubakar sun garzaya kotu, amma kuma a jiya kotu ta kori karar ...
Na gaji bashin naira biliyan 139 a jihar Bauchi
Yadda zan yi mulkin jihar Bauchi
The Peoples Democratic Party won the previous election, as well as the supplementary election conducted on March 23.