A shirye muke mu amince wa ɗaya daga cikin mu takarar shugaban kasa a PDP – Saraki
Domin mu samu hadin kai a tsakanin mu. Kasar nan shine a gaban mu ba son rai da burin kowanne ...
Domin mu samu hadin kai a tsakanin mu. Kasar nan shine a gaban mu ba son rai da burin kowanne ...
Zango na biyu a mulkin gwamnatin El-Rufa'i zai kare a shekarar 2023 sannan a yanzu haka mataimakiyarsa mace ce
Mai Shari'a ya ce EFCC ta kasa gabatar da ƙwararan hujjojin cewa Shamsuddeen Bala ya yi waɗancan laifuka 11.
An ɗauki ma'aikata 'yan sa ido kan shirye-shiryen bada tallafi, wato 'Independent Monitors', waɗanda duk 'yan asalin jihar ne
Ɗan Bala dai ya shiga jula-jular zargin sa da sayen kadarori na naira biliyan 1.2 a cikin Abuja, tsakanin 2014 ...
Sanarwar ta "tsame sunayen mutum hudu wadanda sallamar ba ta shafa ba."
Hadiza ta ce maganganun shirme da kazafin da Binta ta yi mata, bilumbituwar surutai ne kawai babu hujja.
A raddin da ta maida, Hadiza ta ce babu yadda za a yi ta bayar da kwangila ba tare da ...
Sai kuma Mataimakin Daraktan Harkokin Shari'a na Ma'aikatar Harkokin Sufuri ta Kasa a matsayin Sakataren Kwamitin Bincike.
Sai kuma Mataimakin Daraktan Harkokin Shari'a na Ma'aikatar Harkokin Sufuri ta Kasa a matsayin Sakataren Kwamitin Bincike.